Soyayyen naman zabuwa

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Hmmmm baa cewa komai 😋😋😋

Soyayyen naman zabuwa

Hmmmm baa cewa komai 😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Zabuwa guda
  2. 1Albasa
  3. 1Attaruhu
  4. 4Maggi
  5. Kayan kamshin girki
  6. Gishiri dan kadan
  7. Mai na suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke zabuwarki ki zuba a tukunya ki saka ruwa albasa da attaruhu ki daura a wuta ki saka maggi gishiri d kuma Kayan kamshi ki barshi y nuna idan y nuna

  2. 2

    Saiki kwashe namanki idan y nuna ki dora mai a wuta yayi zafi ki soya zabuwar ki idan kin gama saiki barbadeta d yaji aci lpy😋😋😋

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes