Kunun aya

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Kunun Aya yn da Dadi sosae mussamman idan yasha Madara ga Kuma sanyi

Kunun aya

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Kunun Aya yn da Dadi sosae mussamman idan yasha Madara ga Kuma sanyi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Aya
  2. Kwakwa
  3. Dabino
  4. Sugar
  5. Madara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki Sami ayarki ki gyara ki wanke ki jika sae ki jika dabino shima byn kin cire kwallon

  2. 2

    Kiyi grating kwakwa sae ki hada da ayar,da kwakwar d dabinon kiyi blending ki ki Kae markade

  3. 3

    Byn kin markada sae ki xuba ruwa ki tace kisa sugar da Madara asa a fridge yy sanyi ko asa kankara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes