Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki dibo ayarki ki gyara, idan kika gama sai ki dibo ruwa a roba ki zuba ayarki ki tsaftace ta da ruwa, saikin tabbatar da ba kasa da duwatsu Cikin tah.

  2. 2

    Saiki dauko dabino ki bareshi ki wanke,sai ki dauko kwakwarki ki gyara ta,saiki sa abin greating ki goge tah sbd kar asha wahala wurin nika, bayan kinyi haka saiki dauko blender ki nika idan kuma wurin nika zaa kai to.

  3. 3

    Bayan anyi blending/nika sai asa abin tata ko lariya atace, saiki dauko kayan flavor dinki na kunun aya da sugar da madara sai ki motse su baki daya,bayan haka saiki sa kankara asa a fridge. 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Deejah Gwandu
Deejah Gwandu @cook_18450206
rannar
Sokoto
muslimahChemistFood lover
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes