Kunun tsamiya da kosai

Hafsat Masokano @cook_19482467
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki surfa wake ki sai kisa albasa da attarugu sai a markada
- 2
In an markada sai buga shi asa ajino asoya shi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
Kosai
Shifa kosai bamu gajiya da shi ko ba azumi ana chin saShiwannan na Fateema ne wadda Amina ke kira “T” Jamila Ibrahim Tunau -
-
Shinkafa da wake
#GargajiyaGarau garau/ qato da lage abinci ne mai matuqar Dadi ga Gina jiki. Ana ci da miya ko da mai da yàji ko sauce a hada da salad. Walies Cuisine -
-
Faten wake da alayyahu
Wannan girkin yana da matukar kara lafia ga jiki,kuma yana da matukar amfani musamman ga masu juna biyu ,kuma yana kara jini ga marasa shi. Hauwa'u Aliyu Danyaya -
Kosai
Ina matukar son kosai musamman ranan asabar ko lahadi da safe na hada da kunu 😋😋😋 Mrs Maimuna Liman -
-
Kosai
Nayi alala ne a matsayin abincin dare sae rage kullin nasa a fridge da safe n soya Mana kosae fridge da wuta sunyi a rayuwa👍 Zee's Kitchen -
Kwai da kwai
Inajin dadin kwai da kwai tare da soyayyen jajjajen tarugu Kuma Yana sani nishadi. #girkidayabishiyadaya Walies Cuisine -
-
-
-
-
-
-
-
Shinkafar hausa da wake (Garau Garau)
Ko kin san cewa wake da shinkafa garau garau yafi dadi da shinkafar hausa da soyayen kifi😍😋Matso kusa kisha mamaki Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
Kosai mai dakakken nama
Wannan girkin yayi dadi kugwada kuji nima jiya nace bari ingwada sainaji yayi dadi sosai yara harsuna neman kari UMMUL FADIMA'S KITCHEN -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11179730
sharhai