Taliya da mai da yaji

Hamzee's Kitchen
Hamzee's Kitchen @cook_17117332

Hmmmm dadin ma ba magana #1post1hope

Taliya da mai da yaji

Hmmmm dadin ma ba magana #1post1hope

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
1 yawan abinchi
  1. 1/4Taliya
  2. Man kuli
  3. Yaji
  4. Maggi

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki Dora ruwa a wuta idan ya tafasa ki karya taliya ki zuba ki juyata sosai Dan kar ta hade

  2. 2

    Kisa Dan mai da gishiri ki juyata sosai

  3. 3

    Bayan mintuna 10-15 ta dahu yadanganta da yanayin taliyar da kike amfani da ita.

  4. 4

    Saiki tace a matsami kisa a plate kisa mai da yaji kici abunki.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hamzee's Kitchen
Hamzee's Kitchen @cook_17117332
rannar

sharhai

Similar Recipes