Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba ruwa da gishiri a tukunya ki saka kwan ki rufe.Ki bashi kaman minti 10 sai a sauke a zuba a ruwan sanyi in ya huce a bare.Ana iya ci haka koda abinci.#tnxsuad
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
ZOBO DRINK
ZOBO yana da matukar muhinmanci ga lapiar jikin dan adam,ga masu fama da hawan jini yana saukar dashi cikin sauri,yana daya daga cikin sinadarai masu rage teba....Da sauran su. Bint Ahmad -
-
-
-
-
Kunun Dawa
Dawa tana da matukar muhinmanci ga lapiar jikin dan adam,Dawa tana dauke da 3 detoxy anthoxynidine dake takaita girman Cancer.#Girkidayabishiyadaya Bint Ahmad -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Lemon yalo da danyar citta
Tsohuwa ta tana son data(yalo) hakan yasa nace bari na gwada yin lemon ko zataji dadi sai gashi Harda neman kari. #lemu Khady Dharuna -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Soyayen dankalin turawa da kwai da green pepper
Hum onkika fara irin wannan recipe din bazaki dainaba ummu tareeq -
Alalar fasoliya,white beans da manja da yaji
Hum wannan alala nayi amfanida Wani nau en wake Wanda Ake kira fasoliya Masha Allah tabada ma ana ummu tareeq -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11546836
sharhai