Strawberry jam

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

2020

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 30Strawberry guda
  2. 3Sugar kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke strawberry

  2. 2

    A yanka shi kananu, azuba a tukunya mai kyau marar kamu.Azuba surga a ciki arage wutar fara juyawa a hankaki.

  3. 3

    Bayan mintuna 15 zuwa 20 sai a duba idan yayi zaaga kumfa a saman sai a yade a sauke.

  4. 4

    Idan ya huce a zuba a kwalba.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meerah Snacks And Bakery
rannar

sharhai

Similar Recipes