Cream Caramel

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

50mintuna
2 yawan abinchi
  1. 3Kwai
  2. 1/2 cupCondensed Milk
  3. 1 tspVanilla flavor
  4. Syrup
  5. Sugar kofi daya
  6. 1/4Ruwa

Umarnin dafa abinci

50mintuna
  1. 1

    Abubuwan bukata

  2. 2

    Zaki zuba ruwa a tukunya ki zuba sugar

  3. 3

    Ki barshi ya dahu sai yayi brown sai ki saukar

  4. 4

    Ki samu bowl me tsafta ki fasa kwai, ki kada sosai

  5. 5

    Sai ki zuba condensed milk da flavor

  6. 6

    Kiyi mixing

  7. 7

    Sai ki samu container da zaki yi using ki juye syrup din aciki

  8. 8

    Sai ki zuba egg mixture din akai, kiyi steaming na minti 40

  9. 9

    Idan yayi ki saukar ki juye a plate

  10. 10

    Enjoy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sweet And Spices Corner
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes