Salad

Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
Kaduna State, Nigeria.

Wannan hadin yana da dadi.

Salad

sharhuna da aka bayar 2

Wannan hadin yana da dadi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Lettuce
  2. Tumatir
  3. Albasa
  4. Dankalin hausa
  5. Maggi
  6. Mai
  7. Koren tattasai
  8. Guntun tsire

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke dankalin saiki dafashi ya nuna. Saiki wanke salad ki yanka sannan kisa gishiri Ki wanke.

  2. 2

    Ki bare saiki yanka dankali, ki yanka albasa, koren tattasai, tumatir. Saikiyi zuba salad a bowl Ki kawo dankalin ma ki zuba tare da tumatir da sauran kayan.

  3. 3

    Saiki zuba Maggi da mai kadan ki juya.

  4. 4

    Zaki iyaci da kalolin abinci da yawa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
rannar
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes