Alala

Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
Sokoto State

Alala ko ince moi-moi girki ne na marmari Kuma akwai Dadi matuka, iyalina sunji Dadi Kuma sun yaba

Alala

Alala ko ince moi-moi girki ne na marmari Kuma akwai Dadi matuka, iyalina sunji Dadi Kuma sun yaba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Wake cofi
  2. Mai 1/4 cofi
  3. 9Maggi
  4. 7Tattasai
  5. 2Albasa
  6. Gishiri kadan
  7. 1/2 tCurry
  8. Lawashin albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki samu wake ki gyara, kisa a turmi ki zuba ruwa kadan ki surfa kinayi kina Dan tarha ruwa har ya Surfu

  2. 2

    Bayan ya Surfu kisa ki ruwa ki wanke da kyau Sai ki tabbata kin cire dussar kamar haka, Sai wanke tattasai da albasa ki yanka aciki kibada anika

  3. 3

    Bayan an Nika Sai ki daddaka Maggi kisa ciki kisa lawashin albasa kisa gishiri, Mai da curry Sai garwaye da kyau, ki kulla a Leda ki tafasa ruwan zafi kisa alalan ciki ki barshi ya dahu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes