Chicken SHAWARMA daga Amzee’s kitchen

Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
kano

#SHAWARMA muma hausawa munanan ako ina duk da cewa wannan girki ne na larabawa hakan be hanamu kwarewa ba akan shawarma sbd haka adinga yin wannan girki domin kuwa yanada matukar dadi da gamsarwa

Chicken SHAWARMA daga Amzee’s kitchen

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#SHAWARMA muma hausawa munanan ako ina duk da cewa wannan girki ne na larabawa hakan be hanamu kwarewa ba akan shawarma sbd haka adinga yin wannan girki domin kuwa yanada matukar dadi da gamsarwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. Baking powder 1 tspn
  3. Salt 1tspn
  4. 3 TbspnVegetable oil
  5. 2 tbspnSugar
  6. 1 cupRuwa
  7. Filling (hadin daza a zuba aciki)
  8. Tsokar kaza
  9. Maggi
  10. Tafarnuwa
  11. Citta
  12. Maggi
  13. Soy sauce
  14. Curry
  15. Mai
  16. Kanumfari
  17. Red chili
  18. Mayonnaise
  19. Ketchup
  20. Thousand drs
  21. Attaruhu
  22. Salt
  23. Carrot
  24. Cabbage

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaa tankade flour azuba a bowl sai asa gishiri ajuya azuba baking powder da sugar ajuya sai asa mai ajuya sosai sannan a zuba ruwa a kwaba har yazama dough sannan a rufe a ajiye zuwa minti goma

  2. 2
  3. 3

    Bayan yacika minti goma sai a dakko a rabashi gida hudu sannan sai a dinga murzawa daya bayan daya

  4. 4

    In angama sai a dakko pan a dora a wuta idan yayi zafi sai a dinga sawa da dai dai idan bari daya ya gasu sai a juya daya barin inyayi sai a dauke shikenan angama shawarma bread

  5. 5

    Sai filling din za a wanke kazar tas sannan a yanka kanana sai asa maggi black paper tafarnuwa citta soy sauce

  6. 6

    Cinnamon white paper paparika ajuya sosai sai a rufe a barshi kamar awa daya

  7. 7

    Sannan sai a dora pan a wuta a zuba mai kadan sannan asa naman adinga juyawa zuwa minti goma yayi sai a juye a ajiye agefe

  8. 8

    Bayan wannan sai adakko bowl azuba mayonnaise cokali biyar ketchup cokali biyu attaru da tafarnuwa

  9. 9

    Asa gishiri kadan da black paper sai ajuya sosai a ajiye agefe

  10. 10

    Bayannan sai a dakko sai dakko bread din Ashafa hadin cream din a jiki gaba daya sannan sai a zuba cabbage sannan carrot

  11. 11

    Sannan a zuba naman sai a kara zuba hadin cream din sannan sai a nade

  12. 12

    Bayan angama wannan sai a dora kasko a wuta Ashafa mai kadan sannan a doddora shawarma akai agasa kowane bangare yayi minti biyu shikenan sai a sauke angama shawarma 😋

  13. 13
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
rannar
kano

sharhai

Similar Recipes