Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsof flour
  2. 1tablespoon of yeast
  3. 2tablespoon of sugar
  4. Pinch of salt
  5. 1 cupof lukewarm water
  6. Fillings
  7. Nama
  8. Attaruhu
  9. Albasa
  10. Sweet pepper
  11. Mayonnaise
  12. Sinadarin dandano
  13. Carrot
  14. Cabbage

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A tankade flour a zuba a kwano a saka yeast, gishiri, sugar akai a juya sai a kawo ruwan dumin a zuba akai a kwaba har sai ya zama dough sai a rufe a barshi yayi minti talatin

  2. 2

    Idan yayi minti talatin sai a dakko dough din a zuba flour a rolling board din sai a gutsuru dough din a saka akai a rolling dinshi yayi round sai a saka non steak frying pan idan yayi zafi sai a dora akai a barshi ya Fara kumburowa sai a juya Shi idan bayan ma ya gasu sai a cire

  3. 3

    Haka za'ayi tayi har dough din ya qare

  4. 4

    A yayyanka nama qanana a dora a wuta a saka attaruhu da albasa da sinadarin dandano idan ya dahu sai a saka Mai kadan a soya Shi sama sama a yanka sweet pepper, carrot

  5. 5

    A dakko bread din sai a shafa mayonnaise a tsakiya sai a saka cabbage sai a kawo Naman a saka sai a saka carrot sai a saka sweet pepper sai a qara saka mayonnaise din sai ayi folding dinshi haka za'ayi wa ragowar ma

  6. 6

    A dora non steak frying pan a wuta idan yayi zafi sai a jera shawarma akai sai a Danna da plate idan tayi zafi ta hade jikinta sai a sauke 😋😋 😋

  7. 7

    Tadaaaaa 💃💃 💃 enjoy 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

Similar Recipes