Miyar Alayyaho

Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Yobe State

Tana da Dadi ga saukin yi zakacita da abubuwa da dama

Miyar Alayyaho

Tana da Dadi ga saukin yi zakacita da abubuwa da dama

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Alayyaho
  2. Kayan miya
  3. Kayan dandano
  4. Kayan kamshi
  5. Mai
  6. Nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaka samu tukunya kadora a wuta kazuba Mai da albasa isashshiya in yasoyu sae ka zuba jajjagen kayan miyanka ka rufe ya tafaso inya yafaso sosae ruwan ya kone sae ka zuba kayan dandano Dana kamshi ka zuba sulalen namanka da ruwan sulalen ka kara ruwa dadae yawan miyarka

  2. 2

    Sae karufe kabarta tayi tadahuwa inta dahu komi yayi sae kazuba alayyaho ka rufe minti kadan sae ka sauke

  3. 3

    Naci tawa da sinasir da kuma taliya

  4. 4

    Zaka iyaci da shinkafa ko tuwo ko doya ko abu da dama ma

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
rannar
Yobe State
inason girki sosae gaskiya💃💃💞💞💔💔
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes