Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsFlour
  2. 250 gButter
  3. 1 cupSugar
  4. 6Kwai
  5. Baking powder 1 tablespoon
  6. Flavor teaspoon

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki hada butter da sugar ah kwano ki kwaba har seya tashi yayi haske

  2. 2

    Seki saka kwai da flavour ki juya

  3. 3

    Seki tankade flour da baking powder ki saka ah ciki ki juya har seya kama jikin shi

  4. 4

    Seki kunna oven yayi zafi

  5. 5

    Bayan nan ki dakko paper cups ki jera ah pan

  6. 6

    Daga nan ki rinka deban kadan kina sawa ah cikin paper cups inn

  7. 7

    Ki sqka ah oven ya gasu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
lolotuu
lolotuu @cook_36502114
rannar

Similar Recipes