#Lemon cucumber da citta

khadija Muhammad dangiwa
khadija Muhammad dangiwa @cook_20717950

Yanada matukar dadi sosai

#Lemon cucumber da citta

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yanada matukar dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1cucumber
  2. citta
  3. flavour
  4. ruwan jinja yellow
  5. dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafari Zaki kankare cittarki kiwanke cucumber ki yayyankata kihadasu kimarkada

  2. 2

    Sekitacesu kizuba ruwan jinja da flavour da dandano

  3. 3

    Sekisa a firijin yayisanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija Muhammad dangiwa
rannar

sharhai

Similar Recipes