Kayan aiki

  1. 2 cupoat flour
  2. 1 cupmilk
  3. 1/4 cupsugar
  4. 1tablespoon baking powder
  5. Pinch of salt
  6. 2eggs
  7. Raisins
  8. Almond nut
  9. 1apple
  10. Butter

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na fara nika oat din ya zama gari tukuna

  2. 2

    Sai nasa a bowl na zuba 1cup of milk na barshi ma 10mn sabida oat din yasha ruwan madara sosai yayi tawshi

  3. 3

    Sai na dawko wani bowl nasa egg, sugar, baking powder da salt

  4. 4

    Na buga sosai sai najuye kan hadin oat din na hadesu

  5. 5

    Sai na shafa butter aciki baking dish na juye hadin oat din nasa raisins

  6. 6

    NASA almond nut na yanka apple kanana na zuba sana na dawko butter shima na yanka kanana na zuba a kanshi

  7. 7

    Sana nasa a oven na gasa

  8. 8

    Shikena sai ki barshi ya dan wuce ki yanka kiyi serving

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (16)

Similar Recipes