Lemun mangoro

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

#sahurrecipecontest ina son mangoro sosai shiyasa har nake sarrafa shi ta wata hanyar, lemun mangoro yana da dadi sosai zaki iya hadawa da bread mah kici kiyi sahur da shi ko cake😋

Lemun mangoro

#sahurrecipecontest ina son mangoro sosai shiyasa har nake sarrafa shi ta wata hanyar, lemun mangoro yana da dadi sosai zaki iya hadawa da bread mah kici kiyi sahur da shi ko cake😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Mangoro babba
  2. Na'a na'a guda ukku
  3. Danyar chitta rabi
  4. Suger cokali biyar
  5. Ruwa kofi biyu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke mangoron ki sai ki yanka shi kana kana ki zuba a blander kisa ganyen na'a na'ar ki sai ki bare cittar ki ki dan gurza ta da abun gurza kubewa ki zuba ki sai ki zuba ruwa kofi biyu markada

  2. 2

    Ki markada shi ya markadu sosai sai ki saka rariya ki tace rariya mai laushi zaki saka bayan kin tace sai ki zuba suger dinki ki motsa kisa a fridge yayi sanyi sai sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
rannar
Katsina

Similar Recipes