Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2red apple
  2. 2medium carrot
  3. 1lemon
  4. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke Carrot,apple, ginger ki yanka kanana kisa a blender ki zuba ruwa kiyi blending yayi lawshi

  2. 2

    Seki tace ki matse lemon tsami aciki kisa sugar

  3. 3

    Sekisa a fridge yayi sanyi ko kisa ice

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes