Kankarar kwame (kwalba)

Ameenah Saidu
Ameenah Saidu @meenahshome
Sokoto

#sokoto ,akwai dadin Sha musamman a zafi

Kankarar kwame (kwalba)

#sokoto ,akwai dadin Sha musamman a zafi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
5 yawan abinchi
  1. Garin kwalba kwame,
  2. ruwa,
  3. sukari,
  4. jolly jus,
  5. flavour

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    A zuba garin kwame a cikin ruwa a dama da dan kauri,sai a barshi na Dan mintuna ya jiku

  2. 2

    Bayan yan mintuna,sai a dauko shi a tace da rariya zagazaga sai a zuba sukari,jolly jus da flavour sai a motse,sai a kulla a ledodi a sa a firij yayi kankara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ameenah Saidu
Ameenah Saidu @meenahshome
rannar
Sokoto

sharhai (2)

Zahal_treats
Zahal_treats @Zahal
💃kin tuno min makarantar Allo.😋😋

Similar Recipes