Miyar kubewa danya Mara manja

Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 @fatumar6855
Zaria City, I'm Married💞💞💞

Oga badon kubewa danya shiyasa nake sarrafata ta hanyoyi da dama,ba manja ammafa munji dadinta

Miyar kubewa danya Mara manja

Oga badon kubewa danya shiyasa nake sarrafata ta hanyoyi da dama,ba manja ammafa munji dadinta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa daya
mutum biyu

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Zaki jajjaga kayan miyanki daidai yadda ki so, sai ki daura tukunyarki ki zuba ruwa, ki zuba kayan miya, da maggi da kayan kamshi Karki cika, domin Kar tayi daci. Ki daka daddawarki tayi lukui, idan kuma vakison tayi laushi, sai ki murzata da hannu ki barta ta tahu sosai, komai ya dahu.

  2. 2

    Sai ki cire kifinki a wani abu don kar ya riguje wajen kada kubewar, sannan ki zuba kubewa ki samu rariya ki tace kanwarki ki zuba, Karki tashi, don Zata taso ta zube, idan yadan tausa kamar minti 2 sai ki birgeta, ki sauke.

  3. 3

    Sai ki goga kubewa a abin gogawa, ki jika kanwarki ta jiku.

  4. 4

    Sai k zuba kubewa ki tace kanwa ki zuba,karki tashi don zata taso ta zube kuma ki rage wuta, ki barta kamar minti biyu sai ki murjeta da cokalin fok, sai ki zuba kifinki yadan tausa daya ki sauke. Aci dadi lfy

  5. 5

    Zaki iya cinta da tuwon demo, ko masara, tuwon shinkafa, d.s

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
rannar
Zaria City, I'm Married💞💞💞
kullum inason koyan abin da ban iya ba, kuma ina son gwadawa🍕🍤🍗🍜🍡🍝
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes