Smocked chicken and peper sauce

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Hmmm wana gashi kazane mai dadi da mutane Abijan keyi

Smocked chicken and peper sauce

sharhuna da aka bayar 2

Hmmm wana gashi kazane mai dadi da mutane Abijan keyi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1whole chicken
  2. 1Onion
  3. 1ginger and garlic
  4. 1peper attarugu
  5. Black peper
  6. Curry and thyme
  7. Coriander powder
  8. Cinnamon powder
  9. Maggi
  10. Seasoning
  11. Mayonnaise
  12. Ketchup
  13. Mustard
  14. Sugar
  15. Rice
  16. Lipton

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu kaza ki yanka yadan kikeso sekiyi grated albasa, ginger, garlic, black pepper da attarugu peper

  2. 2

    Seki zuba kan kaza kisa maggi, curry, thyme, coriander powder, cinnamon powder da seasoning ki shafe duk jiki nama kaza ki dora a wuta kisa ruwa dan kadan

  3. 3

    Seki barshi ya nuna inda ya nuna seki barshi yasha iska

  4. 4

    Seki dawko bowl ki hada mayonnaise, ketchup da mustard kisa maggi da pepper ki hadesu

  5. 5

    Seki shafa wana hadi a jiki kaza, ki dawko baking tray seki zuba sugar, rice da lipton ki hadesu

  6. 6

    Seki dawko nama kaza kisa akan abun gashi ki dora kan tray din shikafa ki rufe da foil sekisa a oven ki gasa, ana rufewa ne sabida turiri hadi shikafa yashiga ciki nama kaza sosai sana hadi shikafa da sugar da Lipton yana karawa kaza wani dadi da kamshi na musaman da inda kinaci sekiji nama bai isheki sabida dadinsa

  7. 7

    Gashina yagasu sekiyi sauce aci dashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes