Gullisuwa Mai kwakwa

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Akwai Dadi sosai musamman kadan tauna kwakwannan.. hm yarana sunaso

Gullisuwa Mai kwakwa

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Akwai Dadi sosai musamman kadan tauna kwakwannan.. hm yarana sunaso

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
4 yawan abinchi
  1. Madara cupi daya
  2. Kwakwa kwallo daya
  3. Sai chokali uku na condense milk
  4. Milk flavor

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Zaki kankare bayan kwakwa ki gurza kwakwa

  2. 2

    Sai kijuye Madara da kwakwan da condense milk naki gudaya

  3. 3

    Sai ki mulmulasu da Dan Mai ahanunki wasu kibarsu haka wasu kisake sakasu chikin kwakwankin kaman yanda kuka gani anan

  4. 4

    Sai asamai inyayi zafi asoya. akwai Dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes