Shawarma

Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki sami ruwan dumi kofi daya seki zuba yeast dinki aciki
- 2
Amaxubu na daban ki xuba flour dinki, sugar, gishiri d mai seki ki jujjuya ki kawo ruwan yeast din ki kwaba har se dough dinki hade jikinsa
- 3
Seki barshi na tsawon minti shabiyar, zaki ya tashi seki dakko ki qara kneading dinsa sannan ki raba shi into 7.
- 4
Seki dinga daukar daya kisa Akan rolling board ki murza, inya murxu sekisa nonstick pan a wuta ki dinga gasawa.haka xaki tayi har ki gama
- 5
Seki rufe d tsabtatattcen kitchen towel
- 6
Na filling din kuma xaki samu namanki ki soya d albasa da dan jajjagagen attaruhu d tafarnuwa. Seki ajiyeshi gefe
- 7
Sannan amaxubi nadaban ki hada mayonnaise da ketchup d dan masoro hada ki jujjuya. Sannan ki yayyanka Cucumber da cabbage
- 8
Seki dinga daukar bread din daya kina shafa hadin mayonnaise din kisaka vegetables din sannan ki sa naman ki nade. Sekisa plane sheet ki nade haka xakiyi tayi har ki gama
- 9
Se nasa a cikin grill na qara gasawa
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Shawarma
Inason shawarma sosai tanada dadi kuma tanada saukin saurafa wa kuma shawarma girkin larabawane muma Ara mukai #shawarma Oum Nihal -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Doughnut
Wanna snack na da dadi sosae koma zaki iya cin shi da drink ko any kind of drinks aysher gidado -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Shawarma
#SHAWARMAShawarma na daya daga cikin abinda nakeso kuma nafison in yita da kaina ta fiyimin dadi. Rahinerth Sheshe's Cuisine -
-
-
Chicken SHAWARMA daga Amzee’s kitchen
#SHAWARMA muma hausawa munanan ako ina duk da cewa wannan girki ne na larabawa hakan be hanamu kwarewa ba akan shawarma sbd haka adinga yin wannan girki domin kuwa yanada matukar dadi da gamsarwa Amzee’s kitchen -
-
-
-
More Recipes
sharhai