Kfc

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wannan girki ko yaushe nayishi Yana tunamin da saudia😁

Kfc

Wannan girki ko yaushe nayishi Yana tunamin da saudia😁

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza
  2. Flour
  3. Kayan kamshi
  4. Mai
  5. Kwai
  6. Albasa
  7. Attaruhu (in kinaso)
  8. Kayan dandanon girki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kaza ki tsane ruwanta sannan kikawo kayan kamshi da kayan dandanon girki ki hadesu wuri daya ki jajjaga albasa ki shafe kazar nan dasu ki ajiye shi yayi AWA shida.

  2. 2

    Ki tankade flour ki zuba kayan kamshi kadan da maggi da corn flour ki juya sosae.

  3. 3

    Ki fasa kwai a roba ki barbada tafarnuwa da citta.

  4. 4

    Ki to rika tsoma kazar a flour sannan kwai sannan flour sae kisoya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes