Masan semovita

Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Dadi ga sauki kowani lokachi muna iyachinsa da yajin kuli
Masan semovita
Dadi ga sauki kowani lokachi muna iyachinsa da yajin kuli
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki tankade semonki Sai kizuba yeast da gishiri kadan da suger Sai ki kwaba ki yayyanka Albasa ki Dan zubamasa cuscus spoon biyu haka Sai ki ajiye agu me dumi kibarshi ya tashi.
- 2
Ki diga man ki a cuscon Masa irin non stick innan Sai ki eyba a. Ludayi kina zubawa kina kina juyawa ki kwashe. Asa yajin kuli dakin hanu achi.. akwai dadi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Wainar semovita
Girki ne na mussam maidadi da faranta ran masu so gashi da saukin yi a aikace mmn Khaleel's kitchen -
-
-
-
-
-
-
Tsala
Jinjina ga ayzah,gurinta na samu recipe din nan inason tsala sosai shiyasa nake son zuwa hadejia na tuna muna yara idan munje muna cin shi da yajin kuli a karin safe. mhhadejia -
Yadda zaki yi wainar semovita da miyar alayyahu
Wainar semovita tana da dadi sosai ga laushi,ga kuma sauki wajen sarrafata Ummu ashraf kitchen -
-
-
-
-
-
Bandashe (gurasa da kuli kuli)
Fulawa ta takai 6 weeks namanta da ita sai da wannan challenge din nace bara dai na buncike kitchen dina naga mai zan samu? Kawai ina duba wa naga ina da fulawa, wani abin burgewa sai naga ina da yajin kuli kuli kawai sai nace bara na kwaba fulawa ta nayi gurasa nayi bandashe. @ #omn Ashley's Cakes And More -
Yar lallaba (wainar fulawa)
Wannan girki tun muna Yara mukeyinshi Kuma har yanzu muna sonshi muna jin dadinshi. Ga suqin yi Walies Cuisine -
-
-
-
-
-
-
-
-
Wainar semovita
Gaskiya wannan wainar tamin dadi sosai. Ita naci da safe a matsayin karin kumallo Ruqayyah Anchau -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14320559
sharhai