Masara da macaroni

Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

#corn ,wanan girki naqirqirishine datawa basira bantaba gani ga kuwaba,kagwada akwai dadi

Masara da macaroni

#corn ,wanan girki naqirqirishine datawa basira bantaba gani ga kuwaba,kagwada akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupMasara
  2. Macaroni lida daya
  3. Shinkafa 1 small cup
  4. Na'ah na'ah
  5. Gishiri
  6. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na samu danya masara ta ni wanki nitasata da gishiri da tadahu sai ni ajiyita gefe

  2. 2

    Sai nidafa macaroni na shima niwanki shi ni ajiyi gefe

  3. 3

    Sai nidafa shinkafa ta itama ni AJIYI gife da niga ma sai nizu ni hada su wurigoda nikuma sa na'a na'ah sabuda kwaliya ga abincina niyi mata biya ka gwada naka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
rannar
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Similar Recipes