Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. Kwai biyu
  3. Butter 2 tablespoon
  4. Madara 1 tablespoon
  5. Yeast 1 tablespoon
  6. Sugar 5 tablespoon
  7. 1/2 cupruwa
  8. Black seed

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki xuba yeast dinki a mazubi seki sa sugar, kisa kwai ki kawo ruwan dumi ki hade ki jujjuya kibashi minti biyar

  2. 2

    Seki hade flour ki d butter, sannan ki kawo ruwan yeast din ki kwaba dough din kiyi kneading dinsa har na tsawon 25mins

  3. 3

    Seki saka butter a gwangwanayenki ki saka dough din

  4. 4

    Kibarshi ya tashi seki yi egg wash ni nasa black seed akai, seki gasa

  5. 5

    Shikenn se ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes