Pan cake da miyar kaza da kayan lambu

Meenat m bukar
Meenat m bukar @cook_20556775

Mijina yace yafi dadi da miyan

Pan cake da miyar kaza da kayan lambu

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Mijina yace yafi dadi da miyan

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Fulawa kofi
  2. Sugar cokali 2 gishiri kadan
  3. Madara cokali 3 kwai 3
  4. Sai miyan idan kina bukata
  5. Albasa
  6. Karas
  7. Mai
  8. Jan tattasai da Koran tattasai
  9. Kayan dandano
  10. Curry
  11. Kayan kamshi
  12. Kaza ko nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakifasa kwai saiki zuba a bowl saiki zuba sugar da gishiri da madara saiki bugashi sosai har sugan ya narke saiki zuba fulawa ki kara ruwa yayi daidai

  2. 2

    Daga nan saiki dauko abin suyarki non stick saiki dan zuba mai kidibo kullin kina soyawa idan ya soyu saiki juya shikenan.

  3. 3

    Miyar zaki tafasa namanki idan yayi saiki yankashi daidai saiki yayyanka albasa da karas da duk kayan lambunki sa saiki dan zuba manki a abun suya ki zuba kayan kamshinki da albasarki da naman idan suka dan fara soyuwa kadan saiki zuba sauran kayan da curry kisaka kayan dandano shikenan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat m bukar
Meenat m bukar @cook_20556775
rannar

sharhai

Similar Recipes