Cincin

Oum AF'AL Kitchen
Oum AF'AL Kitchen @MomHanif
Kaduna

Yanada dadin yin breakfast musamman in an hadashi da tea

Cincin

Yanada dadin yin breakfast musamman in an hadashi da tea

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 2mintuna
mutane dayawa
  1. 3Fulawa loka
  2. 2Butter
  3. Sugar 6tin da pinch of salt
  4. 1Peat milk ta ruwa
  5. 1Kwakwa
  6. 5Eggs
  7. Baking powder 3 tablespoon
  8. Mai na suya
  9. Ruwa

Umarnin dafa abinci

hr 2mintuna
  1. 1

    Dafarko nahada kayan ruwana guri daya naita juyawa har saida sugar ta narke

  2. 2

    Sai nahada fulawa da baking powder bayan na tankade, sai najuye acikin hadin, inazuba ruwa kadan ina murzawa har ya hade jikinshi.

  3. 3

    Sai nafara murzawa INA yankawa

  4. 4

    Sai na soya a mai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum AF'AL Kitchen
rannar
Kaduna
I love any delicious food
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Nide bari na hado sobo kafin ku cinye cincin din

Similar Recipes