Cin_Cin

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Yanada dadi sosai

Cin_Cin

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yanada dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. 1/2 cupsugar
  3. 3 tbsButter
  4. 1Kwai
  5. 1/2 cupruwa
  6. 1/2 tspgishiri
  7. Madara 1 tbp
  8. 1/2 tspBaking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada all dry ingredient dinki Sai kijuya sannan ki sa kwai da butter ki murje su sannan kisa ruwa ya ya hade jikin sa saiki rolling dinsa sannan saiki yayyanka duk shape d kk so

  2. 2

    Sai ki Dora amai a wuta idan yayi zafi ki soya Shi golden brown Sai ki kwashe aci lpy zaki iya cin cin cin dinki hk ko kuma kisha d juice ko tea

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes