Kayan aiki

  1. Fulawa gwangwani 2
  2. 8Dankali guda
  3. 1Tattasai
  4. 2Attaruhu
  5. 1Albasa
  6. 1Kwai
  7. 4Sinadarin dandanon guda is
  8. Curry
  9. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki tankade fulawa ki xuba yankakken tattasai da albasa, jajjagaggrn attaruhu d albasa duk ki xuba

  2. 2

    Seki kawo dafaffen Dankali ki xuba ki juya, a xuba kayn dandanon d curry a juya sosai, a fasa Kwai a juye a ciki

  3. 3

    Se a Dora Mai Yy xafi a wuta a dinga xubawa, In Yy a juya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
T_Cool_Snacks_And_More
T_Cool_Snacks_And_More @tcoolskitchen
rannar
Kano Nigeria Gaida Yan Kusa Opposite Hamabali Store
I love cooking and baking,they were my hobbies since when I was a child, and I like to creat my own recipe's cos mum used to tell me that cooking is creativity,think of your own recipe and u will end up with something good!
Kara karantawa

Similar Recipes