Boabab juice

bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228

Yana da dadi yana da amfani ajiki #kitchenchallenge

Boabab juice

Yana da dadi yana da amfani ajiki #kitchenchallenge

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mint
5 yawan abinchi
  1. 2 cupBoabab yanyan (kuka)
  2. 1Abarbar
  3. 2 cupSugar
  4. Qanqara

Umarnin dafa abinci

20mint
  1. 1

    Zaki jiqa yayan kuka idan ya jiku sai ki murjesu ki tace ki ajiye agefe

  2. 2

    Sai ki samu abarbarki ki bare ki cire wanan bakin da gurin taurin sai kiyi blending

  3. 3

    Shima bawon abarbar sai ki wanke kitafasa sai ya zama miki flavour sai ki hade ruwan abarbar dana yayan kuka dana bawan abarbar sai kisa sugar ki juya shikenan

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228
rannar

sharhai

Similar Recipes