Tsiren naman sallah

Ammaz Kitchen
Ammaz Kitchen @ammazkitchen
Minna Niger

Lokacin sallah iyalina suna matukar jin dadin gashin nama kafin afara suya wanan yabani dama domin tabbatarwa sun sami abinda sukeso kuma sunji dadinshi sosai#NAMANSALLAH

Tsiren naman sallah

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Lokacin sallah iyalina suna matukar jin dadin gashin nama kafin afara suya wanan yabani dama domin tabbatarwa sun sami abinda sukeso kuma sunji dadinshi sosai#NAMANSALLAH

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama
  2. Tsinken tsire
  3. tafarnuwaYajin
  4. Yajin daddawa
  5. Curry
  6. Thyme
  7. Maggi
  8. Mai
  9. Tomato
  10. Albasa
  11. Koren tattasai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zamu samu naman mu mu tsaftaceshi mu yanka sanan mukawo kayan dandanumu yaji tafarnuwa, Yajin daddawa, curry, thyme, maggi, sai mu hadasu a waje daya sanan musa maggi ruwa kadan mu juya

  2. 2

    Sanan mu kawo naman muzuba a cikin wanan hadin mu juyasu sosai sanan mu zuba a mai murfi musa a fridge na kaman 30min sanan mu fito dashi

  3. 3

    Albasa, tomato da koren tattasai zamu yankasu manya mudan barbada musu maggi mu juya

  4. 4

    Tsinkenmu shima zamu jikashi kaman na 1hour sanan musa nama, albasa da tomato sanan mu karasa nama haka zamuyi daidai yanda mukeson yawanshi a tsinke sanan mu daura a bin gashi mu gasa muyi muna dubawa muna shafa mai da muka zuba Yajin mu a jiki har yayi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ammaz Kitchen
Ammaz Kitchen @ammazkitchen
rannar
Minna Niger

sharhai

Similar Recipes