Apple jam cookies

Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
kano

daga Amzee’s kitchen Yanada dadi yarana suna soshi musamman inzasu school

Apple jam cookies

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

daga Amzee’s kitchen Yanada dadi yarana suna soshi musamman inzasu school

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 1/2 cupFlour
  2. 1/2Ising sugar
  3. Butter 125g salted
  4. 1egg
  5. 1 tbspncornflour
  6. 1/4tspn baking soda
  7. Vanilla flavor 1 tspn
  8. Jam

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga ingredients

  2. 2

    Dafarko za a samu bowl azuba butter a ciki asa sugar ajuya sosai da whisker har yazama creamy sannan asa kwai ajuya sosai

  3. 3

    Sai azuba flavor ajuya sannan asa corn flour da baking soda

  4. 4

    Sannan akawo flour azuba sai a juya har ya hade jikinsa sannan sai azo adinga mulmulawa ana dorawa akan baking tray da aka shinfida baking paper

  5. 5

    Bayan wannan sai adinga yatsa ana dan bula tsakiya sai a kawo jam din adinga zubawa sai asa a oven a gasa zuwa minti 15

  6. 6

    Shikenan angama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
rannar
kano

sharhai

Similar Recipes