Shinkafa dà wake da sauce din tarugu da cucumber

Hauwa'u Aliyu Danyaya
Hauwa'u Aliyu Danyaya @Hawwer01
Sokoto
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Karas
  4. Tarugu
  5. Albasa
  6. Cucumber
  7. Maggi star
  8. Mai
  9. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki aza ruwan zafi idan suka tafasa se ki zuba wanke wake ki zuba,sannan ki saka kanwa er kadan don waken yayi saurin dahuwa.idan yayi rabin dahuwa se ki zuba shinkafa su tafasa tare.sai ki wanke ruwan ki sake mayar da shinkafar cikin tukunya ki zuba ruwa masu isar shinkafar kiyi grating din karas din ki ki zuba ciki ki bar su su dahu.

  2. 2

    Sannan ki yi grating din tarugu da albasa,ki zuba mai a tukunya ki zuba kayan miyan ki soya su sannan ki zuba maggi da gishiri.ki yanka cucumber girman yadda kk so ki zuba a ciki ki zuba ruwa kadan ki barsu su dahu.

  3. 3

    Aci lafiya

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Aliyu Danyaya
rannar
Sokoto
I love cookingcooking is my fav😍❤️
Kara karantawa

Similar Recipes