Alalen gwangwani

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake
  2. Tattasai tarugu da albasa
  3. Kayan dandano
  4. Manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki surfa wakenki kiwanke kugyara kizuba kayan miyan dan dai dai

  2. 2

    Kibada akai miki nika in ankawo sai ki zuba manja da su maggi

  3. 3

    Kisa manja agwangwanin sai kizuba kullun kijera atukunya har yyi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Amatoullah
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes