Native jollof rice

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Native jollof rice hadin dafa dukane mai dadi sana shi da manja akeyisa da daddawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cuprice
  2. 1 cuppalmoil (manja)
  3. 1tablespoon locust beans (iru)
  4. 1tablespoon crayfish
  5. 1tablespoon curry and thyme
  6. 4maggi
  7. Kpomo
  8. Beef meat
  9. Gizzard (optional)
  10. Smocked fish
  11. Spinach
  12. Onions
  13. Tatase and 3attarugu peper 6

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki dora tukuya kisa manja inda yayi zafi kisa albasa da dadawa(iru) sana sai kisa nikake kayan miya ki barshi ya nuna sosai har sai kigan ya fara fitowa da mai

  2. 2

    Sana kisa crayfish, maggi, curry da thyme ki kara soyawa sana kisa ganda(kpomo) kisa beef meat

  3. 3

    Kisa kifi da gizzard ki hadesu sana ki wanke shikafa ki zuba aciki

  4. 4

    Ki hadesu kisa ruwa nama ki kara da ruwa kadan

  5. 5

    Sai kisa foil ki rufe ki barshi ya nuna in low heat sana sai kisa alayaho ki kara barishi ma 5mn

  6. 6

    Shikena sai ki sawke

  7. 7

    Ni na soya plantain na hada dashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (15)

Miemiey pie
Miemiey pie @MrsEmi97
Masha Allah, Inason shi sosae😋😋

Similar Recipes