Yam porridge

Mrs,jikan yari kitchen
Mrs,jikan yari kitchen @mrsjikanyari

#Foodex#cookeverypart#worldfoodday

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1/2Doya
  2. 5Tattasai
  3. 3Attarugu
  4. 1Albasa
  5. Lawashi
  6. Nama
  7. Maggi
  8. Alayyahu
  9. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki fara fere doyarki girman dakikeso tsakatsakiyya sannan ki wanke tas bcoz doya tanada yabƙi

  2. 2

    Bayannan saikiyi blending kayan miyarki ki xuba mai kisoyasu sosai sannan kisa ruwa ki xuba namanki dakinka tafasa kisa maggi ki rufe

  3. 3

    Daganan idan suka fara xafi saiki xuba doyarki ki rufe idan tanuna saiki xuba alayyahunki da lawashi dakinka yanka ki juya sannan ki rufe for some mnts xakiji ƙamshi yana tashi saiki sauke shikenan our yam porridge/faten doya is ready🤤😋
    MRS, JIKAN YARI KITCHEN

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mrs,jikan yari kitchen
rannar

Similar Recipes