Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Hada yeast dinki da warm water

  2. 2

    Ki hada a flour dinki kiyi mixing not too thick

  3. 3

    Ki ajiye a waje mai dumi ko rana ya tashi

  4. 4

    Sai ki saka sauran ingredients dinki

  5. 5

    Beat nd fry like puff puff

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bamatsala's Kitchen
Bamatsala's Kitchen @chefbamatsala
rannar
My Name Is Hassana Mustapha Bamatsala From Kaduna I Love Cooking I Love Trying New Recipes

sharhai

Similar Recipes