Steam rice cake

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

😋

Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupShinkafan tuwo
  2. Kwakwa rabi
  3. 1 tspBaking powder
  4. 1 tspYeast
  5. 3 tbspSugar
  6. Food color

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kijika shinkafanki overnight kiwanketa shinkafanki tas kimarkadata tare da kwakwa se kijuye kisa sugar, baking powder da yeast kigarwaya kibarsa yatashi inyatashi sekisa color da kikeso se kisa a container da kikeso kiyi steaming zuwa 30mnt shikenan kingama se kici da abunda kikeso condensed milk, Nutella,sugar syrup Dade sauran su

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

Similar Recipes