Kayan aiki

  1. Garin kostat
  2. Madara
  3. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki kwaba garin kostat da ruwa

  2. 2

    Kisa ruwa a wuta ya tafasa, sai ki juye akan kostat din ki dama kamar koko

  3. 3

    Sai kisa Madara ki Sha ko na ruwa ko na gari

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

Similar Recipes