Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40mintuna
1 yawan abinchi
  1. Shinkafa rabin kofi
  2. Waje rabin kofi
  3. Mai
  4. Yaji
  5. Tumatir da albasa
  6. Maggi
  7. Latas

Umarnin dafa abinci

40mintuna
  1. 1

    Ki dora ruwa idan sun tafasa kisa wake, idan yayi minti goma saiki sa shinkafa

  2. 2

    Ki bata minti 20 saiki tace ki kara mayarwa ta dahu na tsawon minti goma

  3. 3

    Idan ta nina saiki sauke shikenan

  4. 4

    Zakici da mai da yaji da maggi da latas da tumatir da albasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
rannar
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes