Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idan ruwa suka taffasa sai azuba shinkafa idan ta dafu sai a tuke a kwaahe tuwo ya kammala

  2. 2

    A nike guro

  3. 3

    A yi markadin kayan miya sai a soya da mai idan ya soyu a zuba ruwa ya tafasa

  4. 4

    Sai aska magi yadanyi minti biyu sai azuba guro asaka ma burkaki a burkaketa yadda kayan miyan zai shiga sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady’s kitchen
Khady’s kitchen @deezaarh____
rannar
Sokoto State, Najeriya
nothing brings people together than food...if I say food I mean the good one...🥰 proud of my hands🙌.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes