Dan wake da miyar kwai

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

Dan wake da miyar kwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Kanwa
  3. Garin Kuka
  4. Kwai tattasai da attarugu
  5. Albasa da mai
  6. Maggi
  7. Cucumber 🍆

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jika kanwa saki dauko flour kixuba garin kuka kadan bamai yawa ba saiki kwaba da ruwan kanwa

  2. 2

    Ki dora ruwa suyi zafi sosai saiki dinga jefa shi kirage wuta kibarshi ya dahu bayan kingama saiki tsame kisaka a ruwan sanyi

  3. 3

    Sai ki koma kan miyar ki zaki zuba mai a pan kiyanka albasa mai yawa idan tafara soyuwa saiki xuba jajjagen ki

  4. 4

    Kibasu 3mnt saiki fasa kwai kisaka da maggi kada kijuya saikinga yafara soyuwa sbd kada yayi karni idan yayi shikenan kingama

  5. 5
  6. 6

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ group

    Dan girman Allah kada ayimin editing 🙏🙏🙏

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes