Kayan aiki

  1. Ginger
  2. Lemon
  3. Cloves (optional)
  4. Sugar
  5. Water

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu ginger dinki ki fere ki wanke ki yanka kanana, nasa cloves (kanufari) kadan

  2. 2

    Sai nasa a blender na zuba ruwa nayi blending na tace na matse lemu tsami aciki

  3. 3

    NASA sugar na hade sosai sai kisa a fridge ko kisa ice

  4. 4

    Refreshing

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (6)

Ummu Khausar Kitchen
Ummu Khausar Kitchen @1987kau
Really missed you in smart queen kitchen Allah Ya qaro basira

Similar Recipes