Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka su fruits dinki kisa a blender kisa ginger ki matse lemu tsami ki zuba sana kisa ruwa

  2. 2

    Kiyi blending ki tace kisa sugar

  3. 3

    Sai kisa a fridge yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes