Umarnin dafa abinci
- 1
Zakia fara yanak tarugunki ki saka a tukuya ki soyashi da mai
- 2
Sai ki zuba ruwa ki wanke wakinki ki zuba sai kirufe 2mint Sai ki zuba curry, maggi da,albasa sai kirufe idan wakinki ya fara da zuwa
- 3
Sai kiyanke alayahunki sai kizuba Kuma kar ki bari ya dahu sosai wasuma da sunzuba suke saukewa tiririnta ya isheshi da huwa shikenan
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Alala da miya kifi
Mamana tanason alala shiyasa nake yimita ita saboda waken yanada amfani GA lpyrt #3006 habiba aliyu -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Alala da Romon kayan ciki
Alala d Romon kayan ciki iyalaina sunyi farin ciki d abincin yayi dadi🥗#3006G Sarat
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9479533
sharhai