Kayan aiki

  1. Cucumber 1
  2. Na'a na'a
  3. sprite 1
  4. lemon juice ko lemon tsami 2
  5. citta danya
  6. sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere cucumber ki yanka kananu kisa a blender kisa citta, na'a na'a

  2. 2

    Kiyi blending yayi laushi sosai saiki tace kisa sugar, sprite, lemon juice ko ki matse lemon tsami

  3. 3

    Kisa kankara ko kisa a frigde yayi sanyi asha lpya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes