Macaroni jallof

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Tsafa na da mutuqar mahimmaci gurin girki. A wanke hannu kafin afara girki sannan a tabbatar da tsaftar kitchen

  2. 2

    A wanke nama a dura bisa wuta a yanka albasa asa gishiri da Dan curry kadan da Maggi guda daya idan ya dahu sai a kwashe a bowl a ajjiye a gefe

  3. 3

    Sannan a wanke attaruhu da albasa ayi grating sai a dura wata tukunnyar daban a soya Mai sannan a zuba wannan kayan miyan a ciki a soya sannan a tsada ruwa ya tafasa sai a zuba macaroni a ciki tare da Maggi gishiri Curry da dai sauransu

  4. 4

    Sai azo a feraye dankali a wanke Shima a zuba a yanka albasa slice itama a zuba a rufe a barshi domin dahuwa idan ruwan ya ja baya sai a zuba nama dama already an dafa an soya

  5. 5

    Idan ana so da rumo kafin ruwan ya tsotse duka sai a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mama's Kitchen_n_More🍴
rannar
Kano
cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes