Kayan aiki

30mins
5 yawan abinchi
  1. Taliya 1
  2. ruwa
  3. Manja
  4. yaji
  5. maggi 4

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Zaki Kai a murza Miki filawa da ruwa sai ki zo kisa ruwa a tukunya

  2. 2

    Ki dafa ki tace kisa mata ruwa

  3. 3

    Sai ki soya Mai kisa da yaji da maggi done

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haleema babaye
Haleema babaye @Heelamatu
rannar
Kano
Ni maabociyar yin girki ce a koda yaushe
Kara karantawa

Similar Recipes